Kannywood

ALLAH SARKI: Kalaman Abdallah Amdaz Sunjanyo Masa Zagi A Kannywood

Kannywood

 

Kalaman Abdallah Amdaz Sunjanyo Masa Zagi A Kannywood

Babban Jarumi Kuma Mawaki Wato Abdallah Amdaz Ya fadi wata Magana Akan Masana’antar Kannywood Lokacinda Yaje ziyarar Hisbah Wanda Maganar Tasa Har Wani Producer Mai Suna Alhaji Sheshe Ya Makashi A Kotu, Ku Kasance tareda wannan shafi namu akoda yaushe domin samun labaran duniya dana kannywood akoda yaushe mungode.

Jarumin Da Ya Tona Asirin Ƴan Kannywood Abdallah Amdaz Ya Fara Fuskantar Ƙalubale Daga Abokan Sana’arsa.

Jarumi kuma mawaƙi a masana’antar Kannywood, Abdallah Amdaz, ya fara fuskantar ƙalubale daga abokan sana’arsa, inda wasu ke ikirarin cewa ya bata musu suna, don haka zasu daina saka shi a fim, harma wasu na barazanar gurfanar dashi a gaban Shari’a.

Abdallah Amdaz – Kannywood

Abdallah Amdaz – Sai Mutuwa 2023

ArewaPlay

A ranar Litinin ne Abdallah Amdaz ya bayyana wasu dabi’u marasa kyau da wasu yan masana’antar ke aikatawa, a wajen taron da hukumar Hisbah karkashin jagorancin Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa ta shirya da yan Kannywood.

Sai dai jarumin yace ya bayyana abubuwan da ya fada ne saboda yadda Daurawa yace su fadi tsakaninsu da Allah akan matsalolin da suke so a gyara, wanda yace shi kuma yana ganin yan fim yan uwansa ne, bai kamata su je lahira su na la’antar junansu ba, gwara tun a Duniya ya bayyana gaskiya, tunda dai Abincinsa da ɗaukakarsa na hannun Allah.

Mustapha Lamszxy

Blogger | Disc Jockey | Distributor | Developer | Typist | Advertiser

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button