Dj LaMszXy – Abin Ambato (Ramadan Season Mix) Vol.5 2024
Wannan Shine Sabuwar Kyautar Wannan Wata Ta Ramadan Wanda Dj LaMszXy Ya Haɗa Mana Domin Samun Farin Ciki Da Nishadi Mai Suna “Abin Ambato Ramadan Season Mix Vol.5” A Wannan Wata Ya Kunshe Zafafan Kasidun Addinin Musulunci Daga Manyan Sha’iran Musulunci, Kamarsu Sirrin Fatahi, Abba Jinjina, S. Ibrahim, S. Dalhatu, Zainab, Dj SP, Muayyat, S. Zahraddin, Abk Gana, D Malam, Sadi
Ga Jerin Kasidun Anan 👇👇
Tracklist
Intro By Chec
1. Dj SP – Sayyada Zahra
2. Muayyat – Wa Yakaika
3. S. Ibrahim – Fadima
4. S. Dalhatu – Maulana Ne
5. Dj LaMszXy – Abin Ambato (Annabi)
6. Abba Jinjina – Da Gani
7. S. Ibrahim – Mumiddul Kauni
8. Abba Jinjina – Tayi Shiru
9. Dj SP Ft. Zainab – Shugaba
10. D Malam & Sadi
11. Zainab – Faukal Mukami
12. S. Ibrahim – Matabbata Ta
13. Sirrin Fatahi – Tsira Ko Halaka
14. S. Zahraddin – Shehu Tijjani
15. Abba Jinjina – Mai Tabarma
16. Abba Jinjina – Abban Fadima
17. Abk Gana – Maulana
18. Sirrin Fatahi – Himmar Shehu
19. Abba Jinjina – Karshen Magana
20. S. Ibrahim – Kai Nake Bida
21. Abba Jinjina – Baye
22. S. Ibrahim – Abinda Ke Raina
23. Dj SP Ft. Dj LaMszXy – Annabi Mai Gidan Kowa
24. S. Ibrahim – Bayi Barhama
25. S. Ibrahim – Manbaul Darajati
26. Sirrin Fatahi – Barhama
27. Sirrin Fatahi – Sai Sai Barhama Dai
28. Sirrin Fatahi – Annabi Yafi Nan
29. Sirrin Fatahi – Papa Lameen
Outro
Sauke Wannan Mixtape Don Cikin Sauƙi A Wayarku Domin Jin Dadinku Da Kuma Nishadi A Rayuwa, Cigaba Da Biyar Wannan Shafi Namu Wato Arewaplay.com Akoda Yaushe.