Halayen Yan Matan Arewa Kadan Daga Ciki
Kowata Ya Mace Da Irin Halinta Dakuma Yadda Take Zance cikin Kawayenta Dakuma Irin Mood Dinda Take Shiga Yayinda Saurayinta Ya Kira Tana Tareda Kawayenta, Ka Karanta Kadan Daga Cikin Abubuwanda Yake Faruwa, Ku kasance tareda wannan shafi namu mai suna arewaplay.com domin samun nishadi da zafafan labaran hausa akoda yaushe.
Budurwar Arewa Yar Hausawa
1.ka nuna Mata so taja maka aji
2.kayi Mata kyauta ba Godiya
3.kaje Hira ta shanyaka a waje
4.ka yabeta agun abokanka ta zageka agun kawayanta
5.ka amince da ita ta yaudareka
6.ka Bata waya ta siyar tace yafadi
7.kayi Mata anko tace Dan wahala
8.ka tura Mata Kati takira wani
9.ka mutunta ta ta wulakantaka
10.kaki zuwa inda take tace Daman baka son ta
Ki karanta ki wuce kinji tsorona
Ki zageni keda Allah
Kibar maganar acikin cikinki bazata maki maganin yunwa ba