Illolin Istimna’i Da Kuma Maganinsu
ILLOLIN ISTIMNA’I DA MAGANINSU dakuma
SAURIN KAWOWA KANKANCEWAR GABA, DAUKEWAR SHA’AWA
Maza da mata
Yakai Mai Aikata Istimna’i Ko Kasan Cewa Yana Da Illoli Sosai
(Illolin Wasa da Al’aura)
Nasan Baka Saniba To Istimna’i Babbar Matsalace Ga Lafiya Dan’Adam Kayiwa Kanka Wa’azi Mana Istimna’i Yana 6ata Sutura Yana Hana Arziki Kullin Kana Cikin 6acin Rai Kamar Ammaka Mutuwa
Ko Kasan Cewa Duk Lokacin Da Kafara Wasa Da Al’aurarka Allah Zaisa Mala’ikunsa Sudinga Tsine Maka Suna Rubuta Maka Zunubi
SAURIN INZALI
JIN ZAFI YAYIN SADUWA
RASHIN JIN DADIN JIMA’I
FITAR FARIN RUWA
DAUKEWAR SHA’AWA
QURAJEN GABA
HANA HAIHUWA
FADUWAR GABA
YAWAN CIWAN KAI
SAURIN MANTUWA
RASHIN GAMSAR DA IYALI.
Sannan Masu Iyali Suma Suna Aikata Wannan Dabi’ar . Zai Haifar Maka Da Rashin Samin Rabo Wato Haihuwa Dakuma Saurin Kawowa Da Kuma Karincin Maniyi Dasauransu.
Sannan zakajj Yawan kasala Akoda Yaushe Kana Neman Gun kwanciya Saboda kasala
Istimna’i Babbar Matsalace Ga Mai Iyali.
Sannan Shima Wanda Baida Iyali Yana Istimna’i Saboda ya Biyawa Kansa Bukata Domin Yakaucewa (Zina) lallai kayi kuskure Domin kuwa shima Babu kyau
Zai Haifar Maka Da Ciwo Kala Kala Irinsu :
Faduwar gaba kullin kana Cikin zullumi kana Fargaba.
Yawan Ciwon Kai Mai tsanani
Wani lokaci Kuma Rabin kan mutum Zai dinga ciwo.
Yawan Ciwon Baya kamar wani tsoho
Istimna’i Yana sa Ta6in hankali zaka iya Samin matsala a Cikin brand dinka.
Kankancewar Azzakari
Tsinkewar ruwan maniyi Maniyinka zai koma kamar Ruwa
Saurin tsufa fatarka zata koma kamar tsoho
Rashin Gamsar da iyalinka.
Kadan kenan Daga illolinsa
Aji tsoran Allah Adaina aikata istimna’i
Sannan Dole mutum Zai nemi magani Domin Magance wadancen matsalolin Dana lissafo.
One Comment