Maganin Gargajiya

Kadan Daga Cikin Illolin Istimna’i 16

Istimna'i

 

Kadan Daga Cikin Illolin Istimna’i 16

Alhamdulillah Acikin bincikenda doctoti sukayi yau munkawo muku wanda inkaga alama daya daga ciki toh ya tabbata  da cewa kaima kana fama da cutar istimna’i, ka karanta wannan rubutu domin karuwarka.

Ku kasance tareda wannan shafi namu mai suna arewaplay.com domin samun nishadi da zafafan Magunguna akoda yaushe.

Bayani kan illoli, Shawarwari da magani.

Kadan daga cikin illolin da istimna’i yake haifarwa ga Wanda yake yinsa. Ko lokacin da akeyi, ko bayan an daina yi.

Kankancewar zakari da maraina.

Saurin kawowa ko rashin karfin mazakuta.

Karancin maniyyi ko tsinkewar maniyyi.

Yawan mantuwa.

Rage hazakar kwalwa.

Yana haddasa Mantuwa..

Ramar jiki ko ‘karancin sha’awa,

Wanda na iya haddasa rashin haihuwa.

Raunin jiki, raunin garkuwar jiki,

Jin ciwon kai akai-akai, ciwon baya,

Fitar maniyyi hakanan kawai.

Bushewar fatar kan zakari.

Karkacewar zakari ko sauya masa sigarsa

Bugawar zuciya da sauri,

Zubar gashi,

Kurajen fuska da basu Jin magani.

Wanda yakeyi ya daina, yayi addu’a, ya nemi yafiyar Ubangiji. Ba abune mai kyau ba. Bayan illoli akwai fushin Ubangiji.

Muna da magani da ikon Allah.

Dannan Nan Domin Samun Wannan Maganin

Mustapha Lamszxy

Blogger | Disc Jockey | Distributor | Developer | Typist | Advertiser

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button