Hausa Songs

Kawu Dan Sarki – Soyayya Kawai Official Download Audio

Kawu Dan Sarki

 

Kawu Dan Sarki – Soyayya Kawai Official Download Audio

Sabuwar Wakar Kawu Dan Sarki Mai Taken Soyayya Kawai Official Download Audio Gaskiya Wakar Yayi Kyau Sosai Kuma Yabada Ma’Ana Sosai Da Sosai.

Mungode Da Ziyartar Shafin Mu Mai Albarka

Takaitacce Tarihin Kawu Dan Sarki

Kawu Dan Sarki  Shahararren Mawakin Hausa Ne, Marubucin Waka, Kuma Jarumi A Harkar Wakar Hausa. An haife Shi A Arewacin Nigeria Kuma Dan Jihar kano, nigeria. Ya kuma Yayi Makaratar Firamare Da Sakandare A Jihar Kano, Najeriya.

 Contact Address Din kawu Dan Sarki Shine

Ainihin, Mutane Sun Kasance Suna Yin Tambayoyi Kamar; what’s phone number na kawu dan sarki?, Kawu Dan Sarki Coontact Address, Ina Kawu Dan Sarki? Da Sauran Su. Don Haka Muka Amsa Maku Tambayoyinku Kamar Haka, Nan Shine matakin Farko A Wannan Maganar Lambar wayar kawu dan sarki Dai shine 08131129655 Zaka Iya Samun Sa Ta WhatsApp Mungode Da Ziyartar Shafin Mu Mai Albarka.

Stream Download Share

Download Audio

Kasim Ibrahim

I Am Kasim Ibrahim, A Blogger And Content Writer With Expert In SEO Also Advertiser. Additionally, I Hold The Position Of CEO At Arewaplay.com.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button