Technology

NewsTwist Application Yafara Aiki Official 2023

NewsTwist Application

 

NewsTwist Application Yafara Aiki Official 2023

Alhamdulillah Yau Munzo Muku Da Wata Babbar Project Dinmu Wanda Muka Juma Muna Aiki Akai Domin Ganin Cewa Mun Harhado Muku Duk Contents Dinda Kuke Buqata A Waje Daya.

NewsTwist Application Yafara Aiki Official 2023

Domin Samun Nishadi Da Samun Labaran Duniya Akoda Yaushe, Dakuma Samun Movies and Video TV’s Daga Harshen Hausa Har Zuwa Harshen Turanci.


Wannan Manhajan Mai Suna NewsTwist Manhajace Wanda Take Kamanceceniya Da Phoenix and Opera Amma Wannan Mun Kawo Muku Shine Cikin Harshen Hausa Domin Ganin Cewa Kun Samo Duk Abunda Kuke Buqata.

A Wannan Manhaja Zaku Samoshi Domin Yanada Categories Da Dama A Cikinsa Kamarsu
1. News
2. Hausa News
3. Hausa Movie
4. Fasaha Da Ilimomin Yanar Gizo
Etc.


Akwai Features Da Dama Acikin Wannan Application Din Yanzu Haka Yana Kan Playstore Kuma Insha ALLAH Zamu Ringa Sabonta Muku Wannan Application Din Lokaci-Lokaci Domin Karin Sauki Aiki Dashi Dakuma Ingancinsa.

Ka Contact Din Wanda Ya Kirkiri Wannan App Din 👇

Call +2347042304406

Whatsapp Chat 👈

Mail: truenigeriamini@gmail.com

Kuyi Downloading Dinsa A Playstore 👇

DOWNLOAD APP

Mustapha Lamszxy

Blogger | Disc Jockey | Distributor | Developer | Typist | Advertiser

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button