Alhaji Sheshe Ya Maka Abdallah Amdaz A Kotu
Ana wata sabuwar chakwakiya a masana’antar kannywood yadda Alhaji Shehshe Ya Maka Jarumi Kuma Mawaki Abdallah Amdaz A Kotu Domin Ya Fara Bayyana Wasu Asiransu Na Ma’aikatan Kannywood Wa Duniya.
Ku Kasance tareda wanna shafi namu mai suna arewaplay.com domin samun labaran kannywood akoda yaushe da wasu sauran labaran duniya mungode.
A Wata Majiyan Sunce Wannan Neh Dalilinda Yasa ALhaji Sheshe Ya Kai Karar Mawaki Abdallah Amdaz Kotu Domin Ayi Musu Shigan Tsakani.