
Nura M Inuwa – Muji Tsoron ALLAH Mp3 Download Audio
Akoda Yaushe Idan Muka Lura Nura M Inuwa Yana Zuwa Mana Da Wakoki Masu Fadakarwa Yauma Ga Wata Sabuwa Mai Suna “Muji Tsoron ALLAH” Ku Sauke Wakar Cikin Sauki A Wayarku Domin Jin Dadinku.
Ku Kasance Tareda Wannan Shafi Namu Mai Suna Arewaplay.com Domin Samun Nishadi Da Zafafan Wakokin Hausa Akoda Yaushe.
Download & Enjoy…