
Danmusa New Prince – Inban Ganki Ba Mp3 Download
Danmusa New Prince ya saki sabuwar waka mai taken “Inban Ganki Ba”, daya daga cikin wakokin EP dinsa. Wakar tana dauke da kalamai masu taushi da sauti mai laushi wanda ya dace da yanayin soyayya
Stream Download Share