
Danmusa New Prince – Tefe Allah Mp3 Download
Danmusa New Prince ya zo da sabuwar waka mai taken “Tefe Allah”, daya daga cikin wakokin EP dinsa. Wakar na dauke da sakonni masu karfafa gwiwa da tunatarwa game da dogaro ga Allah a duk al’amura.
Stream Download Share



