
Umar M Shareef – Farko Da Ƙarshe (Official Hausa Song)
Shahararren mawakin Hausa, Umar M Shareef, ya saki wata sabuwar waka mai taken “Farko Da Ƙarshe” Wannan waka na ɗauke da saƙon ƙauna mai ƙarfi.
Inda mawakin ke bayyana yadda soyayya ke farawa da kyau, amma tana iya ƙarewa cikin ƙunci ko tunani mai zurfi.
- Artist: Umar M Shareef
- Title: Farko Da Karshe
- Country: Nigeria
- Category: Hausa Music
- Duration: Soon
- Year: 2025
- Mood: Available For Downloading
Farko Da Ƙarshe wakar soyayya ce da ke nuna gasar zuciya da halin da masoya ke shiga yayin da soyayya ta rikice.
Ga masu sauraron wakokin Hausa masu ma’ana, wannan waka zata ɗauke su cikin tunani da nishaɗi.
RECOMMENDED: Justin99 – Ke WAV Ft. Djy Vino, Xduppy
Wannan ce ɗaya daga cikin sababbin wakokin Umar M Shareef 2025 da ke jan hankali sosai a shafukan sada zumunta Na Wannan Shekara 2025
Cigaba Da Bibiyar Wannan Shafi Namu Mai Albarka Wato Arewaplay Domin Samun Nishadi Da Zafafan Wakokin Hausa Kullum.
Download | Enjoy | Share



