
Musa Africa – Big Boys Things (BBT) Mp3 Download
Fitaccen mawakin Arewa, Musa Africa, ya dawo da sabon salo a sabuwar wakarsa mai taken “Big Boys Things (BBT).”
Wannan waka tana ɗauke da sauti mai ƙarfi da kalmomin da ke nuna salon rayuwar matasa masu ƙwazo da jajircewa wajen neman cigaba.
A cikin wakar, Musa Africa ya nuna cewa “Big Boys Things” ba wai girman kai bane, illa nuna nasara da godiya ga Allah bisa tafiya da nasu gwagwarmaya.
Kidan wakar ya haɗu sosai da muryar Musa Africa wanda ya kara mata armashi da salo na zamani.
Stream Download Share
Download Mp3



