
Sadiq Saleh – Cika Burina mp3 Download
Fitaccen mawaki daga Arewa, Sadiq Saleh, ya dawo da sabuwar waka mai taken “Cika Burina.” Wannan waka tana ɗauke da saƙon soyayya mai zurfi, inda mawakin yake bayyana yadda samun masoyiya ta gaskiya ke zama cikawar buri ga rayuwarsa.
“Cika Burina” na ɗaya daga cikin wakokin da ke nuna irin salon Sadiq Saleh na musamman wajen haɗa kalmomi masu taushi da kiɗa mai nutsuwa. Wakar ta haɗu da nishaɗi, soyayya da ma’ana, wanda hakan yasa take karɓuwa sosai a kafafen sada zumunta kamar TikTok da Instagram
Stream Download Share



