
Danmusa New Prince – Manyan Mata Mp3 Download
Danmusa New Prince ya saki sabuwar waka mai taken “Manyan Mata”, wadda ta kunshi nishadi da salo na zamani. Wakar na magana ne kan kimar mata da yadda suke taka muhimmiyar rawa a rayuwa.
Stream Download Share



