Dj Romeo Gombe – Zafafan Wakokin Auta MG Boy Na Soyayya Remix
Wannan Collection Ne Wanda Ke Ɗauke Da “Zafafan Wakokin Auta MG Boy Na Soyayya Remix” Wanda Dj Romeo Gombe Ya Haɗomana Domin Baku Nishadi Kamar Yadda Aka Saba.
Dj Romeo Dai Fitaccen Makidi Ne Wanda An Haifeshi A Jihar Gombe Kuma Ya Shahara Wajen Kawo Muku Ayyuka Masu Kyau Da Ma’ana.
Shiyasa Muka ce Zamu Kayatar Da Mabiyanmu Da Wannan Aiki Domin Morewar Ku.
Ku Kasance Tare Da Arewaplay Kullum Don Samun Trending Hausa Music Kullum.
Stream | Share
STREAM ON DIGITAL STORES

Be the first to comment