Umar M Shareef – Dake Na Saba
Fitaccen Mawakin Hausa Kuma Jarumi A Kannywood Wato Umar M Shareef Ya Sako Wata Waka Mai Suna “Dake Na Saba” Wannan Aikin Tayi Kyau Sosai.
Wakarnan Tana Cikin Wani Sabon Shirin Kamfaninsa Mai Dogon Zango Wanda Za’a Fara Sakensa Nan Bada Jimawaba.
Kamar Yadda Kuka Sanshi Baya Rera Wakoki Marasa Ma’ana Yauma Kamar Kullum Da Zazzafar Yazo.
RECOMMENDED: Deey Ethiopia – Alaqa
Domin Samun Nishadi Da Trending Hausa Music Kullum Ku Kasance Tare Da Shafinmu Mai Albarka Domin Jin Dadinku.
Stream | enjoy | Share
Audio Track
Now Playing
0:00
/
0:00
DOWNLOAD MP3
Loading...
DOWNLOAD MP3
Loading...

Be the first to comment