Umar M Shareef – Soyayya Ta EP

 

Umar M Shareef – Soyayya Ta EP 2025

M Shareef Yazo Muku Da Shahararren Album Dinsa Wanda Kuke Jira Mai Suna “Soyayya Ta EP” Wanda Yake Kunshe Da Wakoki Zafafa Na 2025 Guda 8.

  • Artist: Umar M Shareef 
  • Title: Soyayya Ta EP 
  • Country: Nigeria
  • Category: Album-EP/Hausa Music
  • Mood: Love
  • Status: Available For Downloading 
  • Year: 2025

Umar M Shareef - Soyayya Ta EP

Mun Tabbata Zakuji Daɗin Wannan Project EP Din Domin Wakokin Sun Bambanta Sabida Ya Taɓo Duk Wani Bangare Na Rayuwa Cikin Wannan EP Din.

RECOMMENDED: Adam A Zango – Ga Dodo Ado 

Idan Kai Masoyin Wakokin Hausa Ne Toh Wannan Babbar Damace Gareka. Domin Zakaji Dadin Mallakar Wannan Album.

  1. Umar M Shareef – Soyayya Ta
  2. Umar M Shareef – Farko Da Karshe 
  3. Umar M Shareef – Lalalaaa
  4. Umar M Shareef – Matso Kusa
  5. Umar M Shareef – Ta Rikitani
  6. Umar M Shareef – Gurin Zama
  7. Umar M Shareef – Na Gamsu
  8. Umar M Shareef – Yiriri Guda

Cigaba Da Bibiyar Wannan Shafi Namu Mai Albarka Wato Arewaplay Domin Samun Nishadi A Rayuwa

Download & Listen

Disclaimer: This platform serves as a digital music archive, offering tracks for preview and evaluation. Users are encouraged to support artists by purchasing music through official channels. All content belongs to its respective creators. For removal requests or copyright concerns, please contact us directly or refer to our Disclaimer.
Telegram Channel Join Now
About Author
Mustapha Lamszxy
Blogger | Music Distributor | Disc Jockey | Graphic Designer | Web Developer
1 Comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *