Maganin Gargajiya

Sirrin Karin Ruwan Maniyyi

Maganin Gargajiya

 

Sirrin Karin Ruwan Maniyyi

Kamar Yadda Mutane suketa bibiyarmu da wasu tambayoyi toh yau dai alhamdulillah munbincika wasu sirrikanda zasu taimakeku wajen samun ishasshen maniyyi.

Ku Kasance tareda wannan shafi namu mai suna arewaplay.com domin samun nishadi da maganin gargajiya.

Yan uwa da yawa suna yawan tambaya ta maganin dazai kara ruwan maniyyi ga masu karancin sa ko wadan da nasu ya tsinke.

insha Allah ga wata hanya wacce zata taimaka matuka. A samu Dabino a bare shi a cire kwallon cikin sa,sai a jika shi ya kwana daya.

Sirrin Karin Ruwan Maniyyi

Sannan a zuba shi a blender a nika shi sosai. Sannan a kawo zuma a hada da wannan Dabinon da aka nika a hade su waje guda.

Amma kar yayi kauri sosai. Za’a rika shan babban chokali 4 da safe kafin a karya, chokali 4 da yamma haka har tsawon sati 2.

Sannan yawan cin miyar kubewa ma yana kara ruwan maniyyi,haka nan cin kifi ma yana taimakawa,motsa jiki ma haka.

Mustapha Lamszxy

Blogger | Disc Jockey | Distributor | Developer | Typist | Advertiser

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button