
Abdul Hassan – Corny Mp3 Download
Mawaki Abdul Hassan ya saki sabuwar waka mai taken “Corny”, wacce ta haɗa kalmomi masu daɗin sauraro da kida mai kyau. Wakar ta nuna yadda soyayya ke iya zama mai daɗi da dariya, tana kawo annashuwa ga masu sauraro.
“Corny” wata waka ce da ta nuna bangaren nishadi na Abdul Hassan, inda ya haɗa kiɗa mai ɗan Western touch da harshen Hausa cikin salo mai jan hankali.
Idan kana son wakokin soyayya masu nishaɗi da salo na zamani, wannan waka ta Corny zata baka daɗi sosai.
Sauke wakar yanzu daga Arewaplay.com
Stream Download Share



