
Ado Gwanja – Sadi – Jamilun Jidda Mp3 Download
Fitaccen mawaki a masana’antar Kannywood, Wanda Aka Sani Da Ado Gwanja, ya sake fitar da wata sabuwar waƙa mai cike da Nishadi dakuma daɗi mai suna “Jamilun Jidda,” wadda ya yi tare da Shamsiyya Sadi, A gakiya wannan wakar yayi dadi sosai kuma yabada ma’ana sosai da sosai ado gwanja sake wakar a ranar 27 ga watan Agusta, 2025. Wannan waƙa ta zo da salo na musamman da kuma saƙo mai zurfi, inda mawakin ya nuna fasaharsa tare da Shamsiyya Sadi don isar da tunani da ma’ana ta musamman ga masoyansu.
Recommended:
Sirrin Fatahi – Ahmadul Warah Mp3 Download
Stream | Download | Share