
Ado Gwanja – Gidan Duniya Mp3 Download
Shahararren Mawaƙin Hausa Mai Ragamar Mata Wato Ado Gwanja Ya Sake Zomuku Sa Wata Zazzafan Waƙa Mai Taken “Gidan Duniya” Sauke Wannan Waƙa Cikin Sauki Cikin Wayarku Domin Jin Dadinku.
Wannan Waka Tayi Ma’ana Domin Tayi Bayani Akan Yadda Mutane Suke Zama Da Halayensu Cikin Al’umma.
RECOMMENDED: Auta Waziri – Ina Zani?
Cigaba Da Bibiyar Wannan Shafi Namu Mai Albarka Domin Sanin Zafafan Waƙoƙin Hausa
Stream | Download | Share



