Illolin Istimna’i Ga Maza Da Mata

Illolin Istimna’i Ga Maza Da Mata
Da yawan masu aikata ISTIMNA’I suna son bari, amma sun kasa.
Cutar da Istimna’i Yake Kawowa Zuwa ga Jikin Ɗan Adam Sunada Yawa Sabida Haka Ga Kaɗan Daga Cikin Wadannan Cututtuka Wanda Ya Shafe Maza Da Mata.
Muna taya su da addu’ar Allah ya yaye musu Alfarmar Annabi.
KADAN DAGA ILLOLIN SA GA MAZA.
1. Kankancewar azzakari
2. Saurin kawowa
3. Fitar fafin ruwa daga gaba
4. Raunin jiki
5. Yawan kokonto
6. Rashin nutsuwa
7. Saurin tsufa
8. Yamushewar fatar jiki
9. Fitsarin jini
10. Jin zafi yayin fitsari.
11. Yana hana haihuwa
ILLOLIN SA GA MATA.
1.Lalacewar farji
2. Bushewar farji
3. Faitar farin ruwa daga farji
4. Daukewar sha’awa
5. Faitar kuraje daga farji
6. Gusar da budurcin ya mace.
7. Yamushewar fatar jiki.
8. Saurin kawowa yayin saduwa.
9. Yawan kokonto da rashin nutsuwa.
10.Zobewar Nono.
Kadan kenan.
11. yana hana haihuwa
12. Yanasa yawan bari.
13 yanasa bugawar zuciya
14. yqnasa zafin jiki
15. Yana haifar da ciwon marena ko daya yafi daya.
Illolin Istimna’i Ga Maza Da Mata
Ga duk wanda illar istimina’i yamasa yawa ko yanasan denawa yakasa in shaa Allah idan kayi amfani da magunguna mu zakadena kuma yamaka maganin duk wata matsaloli na istimina’i namiji ko mace
Ku Kasance Tareda Wannan Shafi Namu Mai Albarka Wato Arewaplay.com Domin Samun Magungunan Istimna’i Da Sauran Cututtuka A Musulunci.
Ga mai BUKATA MAGANIN Istimina’i zaka kiramu Kai tsaye ko samemu a WhatsApp akan wnn numbers
08028882195