Hausa Music
Ahmad Delta – Niger

Ahmad Delta – Niger Mp3 Download
Ahmad Delta Yazo Muku Da Wata Sabuwar Wakarsa Mai Suna “Niger” Wannan Waƙa Ta Tashe Kan Duk Wani Dan Niger Domin Waƙace Wanda Ya Yabe Mutanen Niger Da Kasar Baki Ɗaya.
RECOMMENDED: Hussaini M Pizzah – Kyakkyawa
Cigaba Da Bibiyar Wannan Shafi Namu Mai Albarka Domin Sanin Zafafan Wakokin Hausa Kullum Akan Lokaci.
Download | Enjoy | Share



