Kasida
Zaki Dan Yaya – Ya Fadima

Zaki Dan Yaya – Ya Fadima
Sabuwar Kasidar Zaki Dan Yaya Wanda Ya Rera Mai Taken “Ya Fadima” Wannan Kasidar Tayi Daɗi Sosai Saima Kun Saurara Zaku Tabbatar.
Track Details:
- Artist: Zaki Dan Yaya
- Title: Ya Fadima
- Genre: Afro Tune
- Duration: 6:38
- Year: 2025
- Country: Nigeria
- Category: Kasida & Bege
Kamar Yadda Kuka Sani Ya Rera Ƙasidu Masu Kyau Da Baitoti Mabanbanta Bayan Zuwan Kasidarsa Da Tayi Trending Wato (Mai Gida – Ft. Dan Gatan Azare).
RECOMMENDED: Hussaini Danko – Oho
Wannan Lokacinma Yazo Da Wata Zazzafa Mai Kalaman Bangirma Da Kauna Zuwa ga Nana Faɗima Yar Ma’aiki.
Cigaba Da Bibiyar Wannan Shafi Domin Samun Nishadi Da Zafafan Ayyukanmu Kullum.
Idan Kunji Daɗin Wannan Kasida Ku Rubuta Mana Ra’ayinku A Comment Section Dake ƙasa.
Download | Enjoy | Share
Audio Track
Now Playing
0:00
/
0:00
DOWNLOAD MP3
Loading...
DOWNLOAD MP3
Loading...




One Comment