
Sadiq Salleh – Inda Zuciya Take Mp3 Download
Shahararren mawakin Arewa, Sadiq Saleh, ya saki sabuwar waka mai taken “Inda Zuciya Take.”
Wannan waka ce mai cike da kalaman soyayya masu taushi da natsuwa, inda mawakin yake bayyana cewa zuciyar mai kauna tana da wuri ɗaya wajen wanda yake so.
A cikin wakar, Sadiq Saleh ya haɗa muryarsa mai daɗi da salon kiɗa na zamani, wanda ya sa wakar ta zama abin sauraro sosai ga masoya Hausa songs.
Wannan waka ta nuna irin fasaha da basira da yake dashi wajen haɗa kalamai masu zurfi da kiɗa mai daɗi.



