
Sadiq Saleh – Darasul Auwal Mp3 Download
Fitaccen mawakin Arewa, Sadiq Saleh, ya sake dawowa da sabuwar waka mai taken “Darasul Auwal.”
Wannan waka tana ɗauke da saƙon nishaɗi da ilimantarwa, inda mawakin ya yi amfani da muryarsa mai daɗi wajen isar da kalamai masu ƙarfafa zuciya da tunani.
“Darasul Auwal” wata waka ce da ke haɗa salo na zamani da na gargajiya, tana kuma nuna yadda Sadiq Saleh ke ci gaba da nuna kwarewa a fagen Hausa music.
Idan kai masoyin wakokin da ke da ma’ana da natsuwa ne, to wannan sabuwar waka zata burge ka.
Stream Download Share



