
Sadiq Saleh – Har Abada Mp3 Download
Shahararren mawakin Arewa, Sadiq Saleh, ya saki sabuwar waka mai taken “Har Abada.”
Wannan waka ta ƙunshi kalmomin soyayya masu zurfi da nishaɗi, inda mawakin ke bayyana kauna ta gaskiya da begen kasancewa tare da masoyiya har abada.
A cikin wannan waka, Sadiq Saleh ya haɗa kwarewar sauti da lafazin da ke taɓa zuciya, wanda yasa wakar tazama ɗaya daga cikin mafi shahara a yanzu.
Ga masoya wakokin soyayya masu daɗi da ma’ana, “Har Abada” na ɗaya daga cikin wakokin da za su burge ka sosai.
Stream Download Share



