
Dj LaMszXy Ft. Kawu Dan Sarki – Albishir (Hausa Remix) 2025
Sabuwar Aikin Dj LaMszXy Wanda Ya Kawo Mana Mai Suna “Albishir Hausa Remix” Wanda Ya Kunshe Zafafan Wakokin Hausa Daga Bakin Manyan Mawaƙan Hausa Kamarsu.
Kawu Dan Sarki, Auta MG Boy, Nura M Inuwa, Auta Waziri, Hamisu Breaker, Wannan Remix Din Yayi Kyau Sosai Kuma Banger Mixtape neh Saikun Saurara
RECOMMENDED: Auta MG Boy – Hanya Daya
Sauke Wannan Remix Zuwa Cikin Wayarku Yanzu, sannan Ku cigaba da Bibiyar Arewaplay.com kullum Domin Samun Nishadi.
Tracklist
1. Kawu Dan Sarki – Albishir
2. Kawu Dan Sarki – Ba Girin Girin Ba
3. Auta MG Boy – Soyayya Ba Fada Bane
4. Hamisu Breaker – Tubali
5. Auta MG Boy – Badamuwa
6. Kawu Dan Sarki – Dubeni
7. Hamisu Breaker – Kalmar So
8. Auta MG Boy – Daga Karshe
9. Nura M Inuwa – Yadda Nadauki So
10. Auta MG Boy – Alkhairi Na
11. Auta Waziri – Yar Uwa
12. Auta MG Boy – Ummee
Download | Stream | Share